• Taba Ka Lashe

  • By: DW
  • Podcast

  • Summary

  • Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.
    2025 DW
    Show more Show less
Episodes
  • Taba Ka Lashe 18.02.2025
    Feb 18 2025
    Shirin ya duba matakin gwamnatoci na sahale wa kafa Jami'oi masu zaman kansu bisa sharuda da ka'idoji domin bayar da ci-gaban ilimi a Najeriya.
    Show more Show less
    10 mins
  • Taba Ka Lashe: 05.02.2025
    Feb 11 2025
    Ko kun san wani abun busa da aka fi amfani da shi a gidajen sarauta wato "kakaki", ku biyo mu cikin Shirin Taba Ka Lashe.
    Show more Show less
    10 mins
  • Taba Ka Lashe: 15.01.2025
    Jan 21 2025
    Shekaru aru-aru maroka da mawakan baka na bayar da muhimmiyar gudunmawa wajen bunkasa al'adu da martaba kimar al'umma a daular Hausa.
    Show more Show less
    10 mins

What listeners say about Taba Ka Lashe

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.