• أغنية الهوسا بالتواصل - "Abinci Alheri".3gp
    Nov 27 2022
    Hausa Communion Song - "Abinci Alheri".3gp
    Show more Show less
    5 mins
  • 3gp."هوسا أريوا - "أغاني الإنجيل وكلمات الحياة
    Nov 27 2022
    Hausa Arewa - "Gospel Songs & Words of Life".3gp // 1 KOR 13 - Ƙauna1  Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala'iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko kuwa kuge mai amo. 2 Ko da zan yi annabci, ina kuma fahimtar dukkan asiri, da dukkan ilimi, ko da kuma ina da matuƙar bangaskiya, har yadda zan iya kawar da duwatsu, muddin ba ni da ƙauna, to, ni ba kome ba ne. 3 Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. 4  Ƙauna tana sa haƙuri da kirki. Ƙauna ba ta sa kishi, ba ta yin kumbura. 5 Ƙauna ba ta sa ɗaga kai ko rashin kārā, ƙauna ba ta sa sonkai, ba ta jin tsokana, ba ta riƙo. 6 Ƙauna ba ta sa yin farin ciki da mugunta, sai dai da gaskiya. 7Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali. 8  Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. 9 Ai, hakika iliminmu ba cikakke ba ne, annabcinmu kuma ba cikakke ba ne. 10 Sa'ad da kuwa cikakken ya zo, sai ɗan kiman nan yă shuɗe. 11Sa'ad da nake yaro, nakan yi magana irin ta ƙuruciya, nakan yi tunani irin na ƙuruciya, nakan ba da hujjojina irin na ƙuruciya. Da na isa mutum kuwa, sai na bar halin ƙuruciya. 12 Gama yanzu kamar a madubi muke gani duhu duhu, a ranar nan kuwa za mu gani ido da ido. A yanzu sanina sama sama ne, a ranar nan kuwa zan fahimta sosai, kamar yadda aka fahimce ni sosai. 13 To, a yanzu abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, da bege, da kuma ƙauna, amma duk mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.
    Show more Show less
    35 mins
  • 3gp.(النسخة العربية) - "هناك يكون أ شوق في لنا قلوب ل أنت، أوه الرب"
    Nov 27 2022
    (Arabic Version) - "There ia a Longing in our Hearts for You, Oh Lord".3gp
    Show more Show less
    3 mins
  • هناك يكون أ شوق في لنا قلوب ل أنت، أوه الرب " - (-نسخة إنجليزي)"
    Nov 27 2022
    (English Version) - "There Is a Longing in Our Hearts for You, Oh Lord".3gp
    Show more Show less
    3 mins
  • ===كلمات الحياة" ، "ترانيم الإنجيل" ، "الأخبار السارة" - باللغات الرئيسية المستخدمة في الجزائر" / "Paroles de Vie", "Chants de l'Évangile", "Bonnes Nouvelles" - Dans les Principales Langues Parlées en Algérie ===
    Nov 27 2022
    ======="Words of Life", "Gospel Songs", "Good News" - In Major Languages Spoken in Algeria ======= "Via Dolorosa"/"Chemin de la Passion"- Anglais et Arabe Lyric.3gp 
    Show more Show less
    5 mins
  • [1]."جزائري يعبد أغنية - "اليوم نغني ونفرح لملك الملوك
    Nov 27 2022
    [1]. Aujourd'hui, nous chanterons et nous réjouirons pour le roi des rois - Chanson D'adoration Algérienne / Algerian Worship Song - "Today We Will Sing and Rejoice for the King of Kings".3gp. / رِسَالَةُ بُولُسَ ٱلرَّسُولِ ٱلأُولَى إِلَى أَهْلِ كُورِنْتُوسَ 15 - قْيامة يَسوع نَعلَمكُم يا الخاوة، باللي الإنجيل اللي بَشَّرتكُم بيه، اللي قْبَلتوه واللي راكُم تابتين فيه، 1 2واللي بيه تْنالو السْلاك لو كان تْشَدّو فالكَلمة اللي بَشَّرتكُم بيها، غير وَلاّ آمَنتو في باطَل.  3قْبَل كُل شي عْطيتكُم الشي اللي سْبَقت قْبَلتو أنا، باللي على حْساب الكْتوب، المَسيح مات على جال دْنوبنا،  4نَدفَن وقام فاليوم التالَت على حْساب الكْتوب.  5شافو صَفا والتَلاميد الطْناش،  6أومبَعد شافوه كْتَر من خَمس مْية خو على مَرّة، الكُترة منهُم ما زالهُم حَيّين للآن وكايَن اللي ماتو، 7أومبَعد شافو يَعقوب أومبَعد كامَل الرُسُل.  8مع الأخَّر كامَل، شَفتو أنا تاني، أنا اللي كي الصْغير المَطروح.  9خاطَر أنا العُرّة فالرُسُل، وما نَستاهَلش نَتسَمّا رَسول كي حْڤَرت كَنيسة الله.  10بنَعمة الله نْكون واش نْكون، ونَعَّمتو ما كانَتش بلا فايدة، بالعَكس، خْدَمت كْتَر منهُم كامَل، ماشي أنا على كُلِّ حال، نَعمة الله اللي معايَ.  11أنا وَلاّ هومَ، هَدي هِيَ بْشارَتنا، وهَدا واش آمَنتو.
    Show more Show less
    5 mins
  • 3gp."ترنيم الكنيسة الجزائرية - "كل السماء
    Nov 27 2022
    L'église Algérienne Chante - "Tout le paradis".3gp / Algerian Church Sings - "All Heaven".3gp 
    Show more Show less
    4 mins
  • 3gp."الجزائر ، كنيسة تيزي وزو الإنجيلية الكاملة - "اسمك يرفع أعلى
    Nov 27 2022
    "Votre nom s'élève plus haut" - Alger, Église évangélique Complet de Tizi Ouzou.3gp / "Your Name Raises Higher" - Algiers, Tizi Ouzou Full Evangelical Church.3gp
    Show more Show less
    3 mins