• Kashi na 36 – Labarin Ludwig van Beethoven

  • Nov 17 2015
  • Length: 15 mins
  • Podcast

Kashi na 36 – Labarin Ludwig van Beethoven

  • Summary

  • Ludwig Beethoven ya kirkiro wani shahararren kidan da ake kira "Ode to Joy" yana da shekara 22. Kidan dai ya zamo taken Tarayyar Turai. Wannan kidan da ake ji daga gidan Beethoven shi zai mayar da mu karni na 18. Shi dai Ludwig van Beethoven na daga cikin shahararrun 'yan asalin birnin Bonn. Ga Paula da Philipp nan za su saka mana shahararren kidan nasa mai suna "9th symphony", da kuma irin yadda matsalar kurunta ta afka wa rayuwar wannan shahararren makadi. Idan har mutum bai fahimci abu ba, yana da kyau a maimaita masa. A nan ma Farfesa na bayani ne a kan magana ba ta kai-tsaye ba a cikin sassan jumla ta hanyar amfani da mahadin "dass".
    Show more Show less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Kashi na 36 – Labarin Ludwig van Beethoven

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.